19 Bangaskiyarsa kuwa ba ta raunana ba, bai dubi gajiyawar jikinsa ba, don yana da shekara wajen ɗari a lokacin, ko kuma cewa Saratu ta wuce haihuwa.
Karanta cikakken babi Rom 4
gani Rom 4:19 a cikin mahallin