Rom 4:2 HAU

2 Gama in da Ibrahim ya sami kuɓuta ta aikinsa na lada, ashe kuwa, yana da abin yin taƙama ke nan, amma fa ba a gaban Allah ba.

Karanta cikakken babi Rom 4

gani Rom 4:2 a cikin mahallin