Rom 6:22 HAU

22 Amma a yanzu da aka 'yanta ku daga bautar zunubi, kun zama bayin Allah, sakamakonku shi ne tsarkakewa, ƙarshenta kuwa rai madawwami ne.

Karanta cikakken babi Rom 6

gani Rom 6:22 a cikin mahallin