Rom 6:9 HAU

9 Mun sani tun da yake an ta da Almasihu daga matattu, ba zai sāke mutuwa ba ke nan, mutuwa ba ta da sauran wani iko a kansa.

Karanta cikakken babi Rom 6

gani Rom 6:9 a cikin mahallin