10 In kuwa Almasihu yana a zuciyarku, ba ruwan jikinku da zunubi ke nan, Ruhu kuwa rai ne a gare ku saboda kun sami adalcin Allah.
Karanta cikakken babi Rom 8
gani Rom 8:10 a cikin mahallin