Rom 9:4 HAU

4 Su ne Isra'ilawa. Da zama 'ya'yan Allah, da ganin ɗaukakarsa, da alkawaran nan, da baiwar Shari'a, da ibada, da kuma sauran alkawarai, duk nasu ne.

Karanta cikakken babi Rom 9

gani Rom 9:4 a cikin mahallin