Tit 3:1 HAU

1 Ka riƙa tuna musu su yi wa mahukunta da shugabanni ladabi, suna yi musu biyayya, suna kuma zaune da shirinsu na yin kowane irin kyakkyawan aiki.

Karanta cikakken babi Tit 3

gani Tit 3:1 a cikin mahallin