W. Yah 1:11 HAU

11 tana cewa, “Rubuta abin da ka gani a littafi, ka aika wa ikilisiyoyin nan bakwai, wato ta Afisa, da ta Simirna, da ta Birgamas, da ta Tayatira, da ta Sardisu, da ta Filadalfiya, da kuma ta Lawudikiya.”

Karanta cikakken babi W. Yah 1

gani W. Yah 1:11 a cikin mahallin