16 Yana riƙe da tauraro bakwai a hannunsa na dama, daga bakinsa kuma takobi mai kaifi biyu yake fitowa. Fuskarsa tana haske kamar rana a tsaka.
Karanta cikakken babi W. Yah 1
gani W. Yah 1:16 a cikin mahallin