3 Albarka tā tabbata ga mai karanta maganar nan ta annabci, ta kuma tabbata ga masu ji, waɗanda kuma suke kiyaye abin da yake a rubuce a ciki, domin lokaci ya gabato.
Karanta cikakken babi W. Yah 1
gani W. Yah 1:3 a cikin mahallin