11 Sai kuma aka ce mini, “Lalle ne ka sāke yin annabci a game da jama'a iri iri, da al'ummai, da harsuna, da kuma sarakuna da yawa.”
Karanta cikakken babi W. Yah 10
gani W. Yah 10:11 a cikin mahallin