W. Yah 10:4 HAU

4 Sa'ad da kuwa aradun nan bakwai suka yi tsawa, kamar zan rubuta, sai na ji wata murya daga sama tana cewa, “Rufe abin da aradun nan bakwai suka faɗa, kada ka rubuta.”

Karanta cikakken babi W. Yah 10

gani W. Yah 10:4 a cikin mahallin