W. Yah 10:7 HAU

7 sai dai a lokacin busa ƙahon da mala'ika na bakwai zai busa ne, za a cika asirtaccen nufin nan na Allah, bisa ga bisharar da ya yi wa bayinsa annabawa.

Karanta cikakken babi W. Yah 10

gani W. Yah 10:7 a cikin mahallin