W. Yah 11:15 HAU

15 Sa'an nan mala'ika na bakwai ya busa ƙahonsa, sai aka ji waɗansu muryoyi masu ƙara a Sama, suna cewa, “Mulkin duniya ya zama mulkin Ubangijinmu da na Almasihunsa, shi kuma zai yi mulki har abada abadin.”

Karanta cikakken babi W. Yah 11

gani W. Yah 11:15 a cikin mahallin