W. Yah 11:5 HAU

5 In kuwa wani yana da niyyar cutarsu, sai wuta ta huro daga bakinsu, ta lashe maƙiyansu, duk mai niyyar cutarsu kuwa, ta haka ne lalle za a kashe shi.

Karanta cikakken babi W. Yah 11

gani W. Yah 11:5 a cikin mahallin