1 Aka kuma ga wata babbar alama a sama, wata mace tana a lulluɓe da rana, tana a tsaye a kan wata, da kuma kambi mai taurari goma sha biyu a kanta.
Karanta cikakken babi W. Yah 12
gani W. Yah 12:1 a cikin mahallin