W. Yah 12:11 HAU

11 Sun kuwa yi nasara da shi albarkacin jinin Ɗan Ragon nan, da kuma albarkacin maganar da suka shaida, domin ba su yi tattalin ransu ba, har abin ya kai su ga kisa.

Karanta cikakken babi W. Yah 12

gani W. Yah 12:11 a cikin mahallin