W. Yah 12:14 HAU

14 Amma aka ba matar fikafikan nan biyu na babban juhurman nan, don ta tashi ta guje wa macijin nan, ta shiga jeji, ta je wurin da za a cishe ta a lokaci ɗaya, da lokatai, da rabin lokaci.

Karanta cikakken babi W. Yah 12

gani W. Yah 12:14 a cikin mahallin