W. Yah 12:17 HAU

17 Macijin kuwa ya yi fushi da matar, ya tafi ya ɗaura yaƙi da sauran zuriyarta, wato, waɗanda suke kiyaye umarnin Allah, suke kuma shaidar Yesu. Sai ya tsaya a kan yashin teku.

Karanta cikakken babi W. Yah 12

gani W. Yah 12:17 a cikin mahallin