W. Yah 12:4 HAU

4 Wutsiyarsa ta sharo sulusin taurari, ta zuba su a ƙasa. Sai macijin ya tsaya a gaban matar nan mai naƙuda, don ya lanƙwame ɗan nata in ta haife shi.

Karanta cikakken babi W. Yah 12

gani W. Yah 12:4 a cikin mahallin