W. Yah 12:6 HAU

6 Matar kuwa, sai ta gudu ta shiga jeji, a inda Allah ya shirya mata wurin da za a cishe ta har kwana dubu da metan da sittin.

Karanta cikakken babi W. Yah 12

gani W. Yah 12:6 a cikin mahallin