W. Yah 12:9 HAU

9 Sai aka jefa ƙaton macijin nan a ƙasa, wato macijin nan na tun dā dā, wanda ake kira Ibilis da Shaiɗan, mayaudarin dukkan duniya, aka jefa shi a duniya, mala'ikunsa ma aka jefa su tare da shi.

Karanta cikakken babi W. Yah 12

gani W. Yah 12:9 a cikin mahallin