W. Yah 14:15 HAU

15 Sai mala'ika ya fito daga Haikalin, yana magana da murya mai ƙarfi da wanda yake a zaune a kan gajimaren, yana cewa, “Ka sa laujenka ka yanke, don lokacin yanka ya yi, amfanin duniya ya nuna sarai.”

Karanta cikakken babi W. Yah 14

gani W. Yah 14:15 a cikin mahallin