W. Yah 14:20 HAU

20 Aka tattake mamatsar inabin a bayan gari, jini kuma ya yi ta gudana daga mamatsar inabin, ya kai kamar tsawon linzami a bakin doki, har mil metan.

Karanta cikakken babi W. Yah 14

gani W. Yah 14:20 a cikin mahallin