W. Yah 16:21 HAU

21 Waɗansu manyan ƙanƙara kuma kamar kayan jaki suka faɗo a kan mutane daga sama, har mutane suka zagi Allah, saboda bala'in ƙanƙarar. Bala'in nan da matuƙar bantsoro yake!

Karanta cikakken babi W. Yah 16

gani W. Yah 16:21 a cikin mahallin