W. Yah 16:3 HAU

3 Mala'ika na biyu ya juye abin da yake a tasarsa a teku, ya zama kamar jinin mataccen mutum, kowane abu mai rai na cikin teku kuma ya mutu.

Karanta cikakken babi W. Yah 16

gani W. Yah 16:3 a cikin mahallin