W. Yah 17:10 HAU

10 Har wa yau kuma, sarakuna ne guda bakwai, waɗanda biyar daga cikinsu aka tuɓe, ɗaya yana nan, ɗayan bai zo ba tukuna, sa'ad da ya zo kuwa, lalle zamaninsa na lokaci kaɗan ne kawai.

Karanta cikakken babi W. Yah 17

gani W. Yah 17:10 a cikin mahallin