W. Yah 18:10 HAU

10 za su tsaya a can nesa, don tsoron azabarta, su ce,“Kaitonka! Kaitonka, ya kai babban birni!Ya kai birni mai ƙarfi, Babila!A sa'a ɗaya hukuncinka ya auko.”

Karanta cikakken babi W. Yah 18

gani W. Yah 18:10 a cikin mahallin