W. Yah 18:21 HAU

21 Sai wani ƙaƙƙarfan mala'ika ya ɗauki wani dutse kamar babban dutsen niƙa, ya jefa a teku, ya ce,“Haka za a fyaɗa Babila babban birni, da ƙarfi, ba kuwa za a ƙara ganinta ba.

Karanta cikakken babi W. Yah 18

gani W. Yah 18:21 a cikin mahallin