W. Yah 18:8 HAU

8 Saboda haka, bala'inta zai aukar mata rana ɗaya,Mutuwa, da baƙin ciki, da yunwa.Za a kuma ƙone ta,Domin Ubangiji Allah da yake hukunta ta Mai Ƙarfi ne.”

Karanta cikakken babi W. Yah 18

gani W. Yah 18:8 a cikin mahallin