W. Yah 2:5 HAU

5 Ka tuna da komawa bayan da ka yi fa, ka tuba, ka yi irin aikin da ka yi tun daga farko. In ba haka ba, zan zo a gare ka in kawar da fitilarka daga wurin zamanta, sai ko in ka tuba.

Karanta cikakken babi W. Yah 2

gani W. Yah 2:5 a cikin mahallin