W. Yah 2:8 HAU

8 “Ka kuma rubuta wa mala'ikan ikkilisiyar da take a Simirna haka, ‘Ga maganar wanda yake na Farko da na Ƙarshe, wanda ya mutu, ya kuma sāke rayuwa.

Karanta cikakken babi W. Yah 2

gani W. Yah 2:8 a cikin mahallin