W. Yah 20:8 HAU

8 ya kuma fito ya yaudari al'ummai waɗanda suke kusurwoyin nan huɗu na duniya, wato, Gog da Magog, ya tattara su saboda yaƙi, yawansu kamar yashin teku.

Karanta cikakken babi W. Yah 20

gani W. Yah 20:8 a cikin mahallin