W. Yah 21:10 HAU

10 Sai ya ɗauke ni, Ruhu yana iza ni, ya kai ni wani babban dutse mai tsawo, ya nuna mini tsattsarkan birnin Urushalima yana saukowa daga Sama daga wurin Allah,

Karanta cikakken babi W. Yah 21

gani W. Yah 21:10 a cikin mahallin