W. Yah 21:15 HAU

15 Shi wanda ya yi mini magana kuwa yana da sandar awo ta zinariya, domin ya auna birnin, da ƙofofinsa, da garunsa.

Karanta cikakken babi W. Yah 21

gani W. Yah 21:15 a cikin mahallin