W. Yah 21:27 HAU

27 Amma ko kaɗan ba wani abu marar tsarki da zai shiga cikinsa, ko wani mai aikata abin ƙyama ko ƙarya, sai dai waɗanda aka rubuta sunayensu a Littafin Rai na Ɗan Ragon kaɗai.

Karanta cikakken babi W. Yah 21

gani W. Yah 21:27 a cikin mahallin