W. Yah 21:3 HAU

3 Na kuma ji wata murya mai ƙara daga kursiyin, tana cewa, “Kun ga, mazaunin Allah na tare da mutane. Zai zauna tare da su, za su zama jama'arsa, Allah kuma shi kansa zai kasance tare da su,

Karanta cikakken babi W. Yah 21

gani W. Yah 21:3 a cikin mahallin