W. Yah 22:19 HAU

19 In kuma wani ya yi ragi a maganar littafin annabcin nan, Allah zai ɗauke rabonsa na itacen rai, da na tsattsarkan birnin, waɗanda aka rubuta a littafin nan.

Karanta cikakken babi W. Yah 22

gani W. Yah 22:19 a cikin mahallin