1 “Ka kuma rubuta wa mala'ikan ikkilisiyar da take a Sardisu haka, ‘Ga maganar mai Ruhohin Allah guda bakwai, da kuma taurarin nan bakwai.“ ‘Na san ayyukanka, kai rayayye ne, alhali kuwa matacce ne kai.
Karanta cikakken babi W. Yah 3
gani W. Yah 3:1 a cikin mahallin