W. Yah 3:4 HAU

4 Amma dai har yanzu kana da waɗansu kaɗan a Sardisu da ba su ƙazantar da kansu ba, za su kuwa kasance tare da ni da fararen kaya, don sun cancanta.

Karanta cikakken babi W. Yah 3

gani W. Yah 3:4 a cikin mahallin