W. Yah 4:5 HAU

5 Sai walƙiya take ta fitowa daga kursiyin, da ƙararraki, da kuma aradu. A gaban kursiyin kuma fitilu bakwai suna ci, waɗanda suke Ruhohin nan na Allah guda bakwai.

Karanta cikakken babi W. Yah 4

gani W. Yah 4:5 a cikin mahallin