W. Yah 6:1 HAU

1 To, ina gani sa'ad da Ɗan Ragon nan ya ɓamɓare ɗaya daga cikin hatiman nan bakwai, na ji ɗaya daga cikin rayayyun halittan nan huɗu ta yi magana kamar aradu ta ce, “Zo.”

Karanta cikakken babi W. Yah 6

gani W. Yah 6:1 a cikin mahallin