W. Yah 6:15 HAU

15 Sai sarakunan duniya, da manyan mutane, da sarakunan yaƙi, da ma'arzuta, da ƙarfafa, da kuma kowane bawa da ɗa, suka ɓuya a kogwanni, da kuma a cikin duwatsu,

Karanta cikakken babi W. Yah 6

gani W. Yah 6:15 a cikin mahallin