W. Yah 7:12 HAU

12 suna cewa, “Hakika! Yabo, da ɗaukaka, da hikima, da godiya, da girma, da iko, da ƙarfi su tabbata ga Allahnmu har abada abadin! Amin! Amin!”

Karanta cikakken babi W. Yah 7

gani W. Yah 7:12 a cikin mahallin