W. Yah 8:7 HAU

7 Mala'ikan farko ya busa ƙahonsa, sai ga ƙanƙara da wuta, gauraye da jini. Aka zuba su a duniya, sai sulusin duniya ya ƙone, sulusin itatuwa suka ƙone, dukkan ɗanyar ciyawa kuma ta ƙone.

Karanta cikakken babi W. Yah 8

gani W. Yah 8:7 a cikin mahallin