W. Yah 9:7 HAU

7 Kamannin fārin nan kuwa kamar dawakai ne da suka ja dāgar yaƙi, a kansu kuma da wani abu kamar kambin zinariya, fuskarsu kuwa kamar ta mutum,

Karanta cikakken babi W. Yah 9

gani W. Yah 9:7 a cikin mahallin