Yah 11:4 HAU

4 Da Yesu ya ji haka ya ce, “Wannan rashin lafiya, ƙarshensa ba mutuwa ba ne, domin a ɗaukaka Allah ne, a kuma ɗaukaka Ɗan Allah ta wurinsa.”

Karanta cikakken babi Yah 11

gani Yah 11:4 a cikin mahallin