Yah 11:47 HAU

47 Don haka manyan firistoci da Farisiyawa suka tara 'yan majalisa, suka ce, “Shin, me muke yi ne, har mutumin nan yake ta yin mu'ujizai da yawa haka?

Karanta cikakken babi Yah 11

gani Yah 11:47 a cikin mahallin