48 In fa muka ƙyale shi kan haka, kowa zai gaskata da shi, Romawa kuma za su zo su karɓe ƙasarmu su ɗebe jama'armu.”
Karanta cikakken babi Yah 11
gani Yah 11:48 a cikin mahallin