Yah 14:10 HAU

10 Wato ba ka gaskata ba cikin Uba nake, Uba kuma cikina? Maganar da nake faɗa muku, ba domin kaina nake faɗa ba, Uba ne da yake zaune a cikina yake yin ayyukansa.

Karanta cikakken babi Yah 14

gani Yah 14:10 a cikin mahallin